Tsohon Babban Limamin Masallacin Quba, Sheikh Muhammad Abid, ya rasu.
Sheikh Muhammad Abid ya taba zama Limamin Sallar Tarawih ta Ramadanan shekarar 1410 bayan Hijirah, a Masallacin Manzon Allah da ke Madinah, tare da Marigayi Sheikh Muhammad Ayyub.
- An ceto mutum 8 da aka yi safararsu a Jigawa
- Gasar Kofin Duniya: Ingila ta tumurmusa Iran a wasan farko

Masallacin Quba, shi ne masallaci na farko da aka gina a Madina a zamanin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama.