✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Tsadar Gas Ta Tilasta wa Magidanta Yin Girki Da Itace

Farashin gas din girki yana ta hawa da sauka a Najeriya, lamarin da ya sa tilasta iyalai ga kura da amfani da shi. Wasu diloli…

More Podcasts

Farashin gas din girki yana ta hawa da sauka a Najeriya, lamarin da ya sa tilasta iyalai ga kura da amfani da shi.

Wasu diloli na cewa abin da ke faruwa ba laifinsu ba ne, yayin da magidanta ke ganin ba yadda suka iya yanzu tunda sun saba da yin girki da gas.

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda hauhawar farashin gas ya tilastawa magidanta komawa amfani da itace da gawayi wajen yin girki.

Domin sauraren shirin, latsa nan

%d bloggers like this: