✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

taskar tsohon mai hoto

Shugaban kasa Janar Aguyi Ironsi (a tsakiya) tare da Manjo Hassan Usman Katsina da Laftanar-Kanar A. Fajuyi da Odumegwu Ojukwu da kuma D. Ejoor, Gwamnonin Arewa da Yamma da Gabas da kuma Tsakiyar- Yamma, watau na daya da na biyu da na hudu da kuma na biyar bi-da-bi.  An dauki hoton ne a shekarar 1966Rundunar tsaro ta Sarauniyar Ingila masu gudanar da tsaro a Najeriya suna atisaye  a shekarar 1956