Ministan ya ce gwamnatin tarayya na shirin fara sayar wa matatun mai na cikin gida ɗanyen man a Naira.