Kazalika, ya ce ba iya ’yar fim kaɗai ba, zai iya auren hatta karuwa matuƙar za ta tuba daga abubuwan da take aikatawa.