PDP ta ce bai kamata gwamnati ta fake da kama wasu ba, face ita ce silar jefa 'yan Najeriya cikin wahala.