Ya bayyana rashin jin daɗinsa da ƙasashen biyu game da saɓa yarjejeniyar, sa'o'i kaɗan bayan sun amince da ita.