Tsohon ɗan majalisar ya ce an shirya bitar ne domin tsaftace soshiyyal midiya a tsakanin 'yan siyasa da magoya bayansu.