Kanawa sun bayyana damuwa kan dawowar rikicin ’yan daba da kuma yadda matsalar ke yin ajalin rayuka da kuma asarar dukiyoyin jama'a a birnin Kano