LABARAN AMINIYA: Yajin Aikin ASUU: Yadda Muke Rayuwa Ba Tare Da Albashi Ba — Malaman Jami’a
A daidai lokacin da aka kwashe wata biyar malaman jami’o’in Najeriya suna yajin aiki, malamai da dama sun shiga mawuyacin hali saboda tsarin Gwamnatin Tarayya…