Da a ce Tinubu yana jin Hausa, kuma ya ga wannan shirmen to tabbas sai ya ce mu wawaye ne ko da a ransa ne.