Wakilan Gwamnatin Tarayya da kungiyoyin kwadago na ganawar sirri domin shawo kan kungiyoyin su jingine shirinsu na shiga yajin aikin kyamar karin farashin man fatur…