Bana za a yi Babbar Sallah ranar Juma'a bayan alhazai sun kammala Tsayuwar Arfa a ranar Alhamis mai zuwa.