Yanzu dai da yawan marasa lafiya sun fi karkata wajen neman maganin gargajiya a maimakon ma asibiti saboda tsada.