Jami’an Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC) sun ce hatsarin ya auku ne a sakamakon tukin gangaci da kuma gudun da ya wuce kima.