Yana ɗaya daga cikin mutane ƙalilan da suka fi kowa riƙe muƙamai a tarihin Najeriya, amma ba tare da an tuhume shi da almundahana ba…