Rahotanni sun bayyana cewar jami'an DSS ne suka cafke shi yayin da ake tantance maniyyatan da ke shirin zuwa ƙasa mai tsarki.