Rundunar Sojin Najeriya ta yi zargin cewa mutanen da jirgin soji ya halaka a Jihar Sakkwato nada alaƙa da ’yan ta'addan Lakurawa.