Tsohuwar sana’ar tallar gasasshen mama ko tsire yanzu ta tasamma zama tarihi a kasar Hausa, inda yanzu mahauta suka fara daina zagawa don yin tallar.…