Motar ma'aikatan ilimin ta taka bom din ne a kan babbar hanyar Damboa zuwa Maiduguri, inda wasu da dama suka jikkata