Ina kira ga Tinubu da ya biya iyalan Abiola bashin N45bn saboda ya kamata maganar zaɓen 1993 ta ƙare haka.