Mazauna garin sun shaida wa Aminiya cewa ɗaya daga cikin ’yan banga ya samu raunuka a lokacin da suka yi arangama.