Gwamna ya ce wasu daga cikin matsalolin jam'iyyar na da alaƙa da girman kan da wasu shugabannin jam'iyyar ke yi.