Majalisar ta ce an ɗauki matakin ne domin samun damar gudanar da bincike kan wasu zarge-zarge da ake yi wa shugabar.