Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomhole ya karyata rade-radin da ke yawo cewa yana shirin dawowa a matsayin mai rikon jagorancin jam’iyyar. Hakan ya biyo…