Akpabio ya ce yana tsammanin baƙi ne daga ƙetare suka kawo harin da ya hallaka dakarun sojoji a Jihar Delta.