Mabiya akidar Shi’a sun gudanar da zanga-zangar neman gwamnati ta saki shugabansu na Najeriya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da matarsa Zeenatuddin, da ke tsare. Maza da…