Yanayin da 'ya'yan masu mulki ke shiga harkokin mulki ko siyasa na nuna raunin dimokuraɗiyya a Najeriya.