Mazauna iyakar Najeriya da Nijar kuma sun nuna bacin ransu kan zargin Janar Tchiani na cewa Najeriya ta kafa sansanonin sojojin Faransa domin hana kasarsa…