Sai da na fara mu’amala da su sannan na shiga Kannywood, saboda a gaskiya a da ina dari-dari da shiga fim.