Gwamnatin jihar Katsina ta soke dokar da ta dakatar da sallar Juma’a a fadin jihar. Gwamnatin ta dage wannan dokar ne bayan wata tattaunawa da…