Wata matar aure ta yi wa kishiyarta wanka da tafasashshen ruwa, lamarin da ya yi sanadiyyar kishiyar ta samu munanan raunuka a Kano. Matar, ‘yar…