Wannan ce kaka ta 12 rabon ta da lashe babban kofin tamaula ta Ingila, tun bayan da Sir Alex ya yi ritaya.