Babbar Kotun Jihar Kano ta jingine yanke hukunci kan kan ƙarar da aka gabatar mata da ke ƙalubalantar riƙe kuɗin ƙananan hukumomin jihar. Ƙungiyar Ma’aikatan…