Al’ummar Musulmi sun bukaci Gwamna Seyi Makinde ya kawo karshen rikicin da ke tsakanin Soun na Ogbomoso, Mai Martaba Oba Afolabi Ghandi Olaoye da Babban…