Binciken Aminiya ya gano cewa tsohon dan Majalisar Dattawa Farfesa Jibril Aminu na nan a raye, sabanin ji-ta-ji-tar rasuwarsa da aka yada a wasu kafafen.…