Ya kamata mutane su sani cewa shi azumi ba ya da wani fifikon lada don an yi shi a Makka ko a wani waje.