An zargi Shugaba Ramaphosa da boye tsabar kudi akalla $580,000 a wata gonarsa ba tare da ya sanar da 'yan san komai ba.