Gobara ta cinye dukukiyo masu yawan gaske a wata kasuwar doya da ke Jihar Filato. Kayan abinci da sauran kadarori na miliyon Naira sun kone…