’Yan Nijeriya sun tafka asarar kuɗi a wani tsarin zuba jari wanda aka fi sani da CBEX da ya kai aƙalla naira triliyan daya.