Fadar Vatican ta sanar da rasuwar Fafaroma Francis a safiyar Litinin a yayin da al’ummar Kirista ke bikin Ista.