Ana fargabar ’yan sanda uku sun mutu wasu kuma na kwance a asibiti bayan wata tirela ta auka musu a bakin aikinsu