Kungiyar Manoman Shinkafa ta Najeriya (RIFAN), reshen Jihar Kano ta kai ‘ya’yanta 300 kara kotu saboda kin biyan bashin da suka karba. Shugaban Kungiyar, Alhaji…