APC ta gargaɗi Gwamnan Kano da ya daina ɗaukar duk wani mataki da zai haifar da taɓarɓarewar doka a jihar.