Wani mazaunin unguwar ya ce 'yan bindigar na hankoron kai harin ne wani gida kafin jami'an tsaron su ci karfinsu.