Majalisar Kolin Harkokin Musulunci a Najeriya (NSCIA) ta shawarci Gwamnatin Tarayya da ta yi feshin kashe kwayoyin cuta a wuraren ibada. Kakakin Majalisar Farfesa Ishaq…