Majalisar Dattawa ta amince da nadin Mai Shari’a Monica Dongban-Mensem a matsayin Shugabar Kotun Daukaka Kara ta Najeriya. Amincewar majalisar ta bukatar hakan da Shugaba…