Hukumomin ƙasar Birtaniya sun sanar cewa Muhammad shi ne sunan da aka fi sanya wa jarirai maza a yankunan Ingila da Wales.