Birnin Minna na fuskantar matsalar dabanci, hare-hare da kisan kai da sauran miyagun ababe masu ɗaga hankalin mazauna.