Gwamnatin Tarayya ta ba wa kamfanonin rarraba lantarkin wa'adin ranar 15 ga watan Mayu, 2025, su biya kwastomomin da suka caza fiye da kima.